Farfesa Naana Jane Opoku-Agyemang ta zama mace ta farko da babbar jam’iyyar siyasa NDC ta Ghana ta zaba don tsayawa takarar ...
Rufa’i, ya musanta rade-radin cewa ya fice daga APC tare da sauya sheka zuwa jam’iyyar adawa ta PDP. Da yake martani ga ...
An fitar da gargadi a kan yanayin hunturu a biranen Washington DC, Maryland, Virginia da West Virginia inda hadarin hunturun ...
Hukumomin tsaro sun kasance cikin shirin ko ta kwana, inda suka giggitta shingen karfe a kewayen ginin majalisar.
A wata takarda da ta fitar me dauke da sa hannun mataimakin daraktan ƙungiyar SERAP, Kolawole Oluwadre, kungiyar ta zargi ...